Jollof Rice

Royal Blue Kitchen @cook_21537927
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zakiyi parboiling din shinkafar ki,ki markada kayan Miya tare da ginger da tafarnuwa. Za a tanadi albasa a yanka kananu.
- 2
Za a zuba mai a tukunya, in yayi zafi sai a zuba yankakkiyar albasa sai a dinga juyawa har na tsahon minti daya sai a xuba tumatirin leda da bay leaves din da markaddaden kayan Miya,za a bashi ya dahu har na tsawon minti bakwai tare da su maggi da gishiri.
- 3
Bayan ya soyu sai a zuba ruwa daidai,sai a xuba shinkafan a juya Dan kayan miyan ya hade da shinkafar.sai a rufe har ruwan ya tsotse.
- 4
Sai ayi serving tare da kayan hadin da ake so. Aci dadi lafiya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Jollof rice da kifi
Wannan hadin na musamman ne, duk an hada kayan Dadi a guri daya kowacce ta dauka wadda takeson aciki . @jaafar and @cook_32013423 @Sams_Kitchen wannan girkin nayi muku ne na mussaman Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Nigerian Jollof
#oct1st murnar Nigeria ta samu dancing kai shekaru 59 da suka wuce ( Independence) Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
Jollof Rice
#worldjollofday ina son jollof sosai,sirrin jollof ki sa mata isashen kayan miya 👌 mhhadejia -
-
Jollof Rice — Dafa Duka
So Saturday 22 itace ranar dafa duka ta duniya da fatar ban yi latti ba#worldjollofday #jollofrice #dafaduka #rengem Jamila Ibrahim Tunau -
Vegetable Jollof rice
#worldjollofday Yau ranan jollof rice ta duniya ce, shin nace bari nayi nawa Nima kunsan bamua wasa idan ance rengem ehen🤩 Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Vegetables Jollof rice
Abokaina oga nai suka kawo muna ziyara ciki weekend shine nayi musu wana jollof rice kuma Alhamdulillah suji dadinsa dan hada takeaway 😂😂, koni da na dafa naji dadi jollof dina kodade ba dewa na samuba na hada musu da coleslaw ama I'm very sorry ban dawki pictures din coleslaw ba sabida rana nayi busy aiki yayi mu yawa kusan yadan gari namu yake babu mai taimako kanayi kuma ga yara na damuka 🥰 Maman jaafar(khairan) -
Alo kachori (potato snack)
Wannan girki na India ne na samoshi, munajin dadin karyawa dashi da safe nida iyalina Zara's delight Cakes N More -
-
Shinkafa, miya da lemon carrot
Yana da kyau muyi anfani da kayan abincin da ke cikin lokacin su#sokotocookout Jantullu'sbakery -
-
Dambun Kaza 🐓
Wannan dambun nayi amfani da measurement din da zesa kisamu dambu me kyau ba tare da barnan kaya ba. Jamila Ibrahim Tunau -
Juluf macaroni
Yanada dadi sosai kuma ga saukin dafawa baya bata lkci TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12291058
sharhai