Fanke me kwakwa

Haleema babaye
Haleema babaye @Heelamatu
Kano

Kayi bude Baki da wannan girki hakan zai sa ka samu nutsuwa

Fanke me kwakwa

Kayi bude Baki da wannan girki hakan zai sa ka samu nutsuwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kofi uku na filawa
  2. Sugar cokali 3 ko 4
  3. cokaliGishiri Rabin karamin
  4. Yeast cokali 2
  5. Sai kwakwa wadda aka goge
  6. Ruwa sbd kwabi
  7. Filebo me kamshin kwakwa
  8. Mai sbd suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu filawanki da yeast da sugar da gishiri da filebo ki hada su waje daya sai kisa kwakwa ki sai ki kwaba kwabin kada yai ruwa Kuma kada yai tauri sai ki buga sa sosai sai ki rufe ki basa 30mint zai tashi

  2. 2

    Sai ki dauko kasko kisa Mai me Dan yawa idan yayi zafi sai ki ke sakawa kina soyawa shike nn idan yayi sai ki tsane done my fanke nah me kwakwa yayi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @Heelamatu
rannar
Kano
Ni maabociyar yin girki ce a koda yaushe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes