3 in 1 juice(Abarba, kwakwa&chitta)

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan hadin lemon akwai dadi ga saka kuzari.

3 in 1 juice(Abarba, kwakwa&chitta)

Wannan hadin lemon akwai dadi ga saka kuzari.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke abubawan a gyara se a yanyanka

  2. 2

    Se asa a blender a markada

  3. 3

    Asa rariya a tace asa kankara, dadi ba a magana.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes