Fried rice, chips

Anty Ummi. @cook_20578721
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki wanke shinkafa,Saiki saka a tukunya kisa Mai daida ki soya shinkafa in yayi ki juye kayan Miya da pies,Maggi,onga,farin Maggi,kori.
- 2
Ki kuye ruwan dadai yanda zai dafa shi, inya fara tsotsewa ki juye karas Saiki rufe, inya shanye Saiki rage wutan, ki saka albasa inyayi ki sauke
- 3
In kika fere dankali Saiki yanka ki wanke ki saka gishiri kadan, mai inyayi zafi kisa kisoya.ki samu kabeji ki yanka ki goga karas kisa dafeffen kwai kisa cucumber bama ki cakuda su. aci Dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Fried rice
Wannan shinkafar dadinta ba magana iyalaina sunji dadinsa sosai sannan kuma babu wane bata lkci sosai akanta zaki kammalata #girkidayabishiyadaya TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Chinese fried rice
#kano.Kasancewar qanina yana matuqar son chinese fried rice kuma y shirya xuwa kawomin ziyarar bazata se bayan y kusa isowa sann yasanar dani.Hakanne yasa nayi anfani d sinadaran danake dasu dan girka masa abinda yafiso, kuma yaji dadinta sosai Taste De Excellent
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12464619
sharhai