Shawarma

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Flour Kofi
  2. Yeast cokali 1da rabi
  3. Sugar cokali 1
  4. Mai cokali 8
  5. Gishiri cokali daya
  6. Ruwa
  7. Filling
  8. Cabbage
  9. Mustard seed
  10. tafarnuwaGarin
  11. Mayonnaise
  12. Cucumber
  13. Nama
  14. Seasoning
  15. Turmeric

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xa a jika sugar da yeast da ruwan dumi in ya jiku sai a xuba a cikin roba mai fadi tare da flour,mai,gishiri sai a kwaba a bar shi ya Dan tashi

  2. 2

    Bayan ya tashi saika gutsira dough din kananu sai a murza sannan a gasa

  3. 3

    Za a yanka nama sila sila ayi marinading nashi da turmeric,garin tafarnuwa,mustard seed.

  4. 4

    Sai a xuba mai a frying pan,a yanka albasa da yawa sai a xuba hadin naman,za aha just shi har sai yayi laushi.

  5. 5

    Za a yanka cabbage da cucumber sai a ajiyesu gefe.sannan a dauko biredin ashafa mashi hadin ketchup da mayonnaise,sai asaka cabbage din da cucumber sannan a saka hadin naman sai anade, ayi grilling. Aci dadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Royal Blue Kitchen
Royal Blue Kitchen @cook_21537927
rannar
KANO
l am Amina Salisu by name and I have this ambition for cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes