Watermelon moctail

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

Yanada sauki ga dadi ga kara lfy yarana sunaso

Watermelon moctail

Yanada sauki ga dadi ga kara lfy yarana sunaso

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana arabata hudu
  2. Ginger guda daya
  3. 1/2 cupSugar
  4. Lemon guda uku
  5. Mint leaves

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga ingredients

  2. 2

    Dafarko za a zuba kankana da sugar blender

  3. 3

    Sannan asa ginger da mint leaves

  4. 4

    Sai azuba lemon juice da ruwa sai ayi blending

  5. 5

    Sannan a tace asa a fridge shikenan angama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes