Umarnin dafa abinci
- 1
Ki yayyanka kankanar ki kisa a blender ki Nika,ki take.
- 2
Idan Kika tace saikisa Madara da sukari kijuyasu (idan madarar ta garice sai ki zuba a kufi kisa ruwa kadan kijuya kizuba acikin ruwan lemonki).
- 3
Kisa a abun sasyayawa ko kizuba kankara. A Sha Dadi lfy.
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Lemon kankana
Wannan lemo akwai dadin sha ga saukin hadawa idan mutum na sauri..#iftar mubarak cookpadramadan Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
-
-
-
-
-
-
Lemon kankana da lemon bawo
#lemuKayan marmari nada mutukar amfani a jikin dan Adam musamman kankana,iyalina suna jin dadi idan inamusu lemo na kayan marmari shiyasa bana gazawa wajen yi domin yana kara lfy zhalphart kitchen -
-
-
Lemon kankana
Wannan hadin yn d dadi a baki kwarae da gsk ga Kuma lafiya a jiki sannan bashi da wahalar yi #LEMU Zee's Kitchen -
Hadin Kankana
Wannn hadin ba'a Magana yana da dadi sosai sannan kuma ga saukar d ni'ima ga mace hadi ne na musamman Umm Muhseen's kitchen -
Lemun avokodo da kankana
gaskiya wannan lemun tana da dadi sosai gakuma kara lfy ajiki TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
-
Hadin kankana
Akwai dadi sosai ko kankanr ba xaki dalilin dabinon see abin yy armashi ga qarin kuzari.kwadashi a yau👍 zuby's kitchen -
-
-
-
-
-
Hadin Kankana da Madara
Kankana tana da matukar amfani ga lafiyar jikin dan-adam,tana taimakawa wajen narkar da abinci ajikin dan-adam cikin tsari,tana dauke da sinadarin dake samar da kariya da rage barazanar cutar hawan jini🍉 Bint Ahmad -
-
-
Watermelon and banana smoothie
Maigidana yana son kayan marmari sosai shiyasa na za6i wnn hanyar don sarrafa su kuma yayi dadi sosai kuma yana qara lfy. Hannatu Nura Gwadabe -
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12581386
sharhai