Gasasshiyar kaxa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kaxa
  2. Kayan dandano dn kamshi
  3. Mai
  4. tafarnuwaJajjagaggen attaruhu, albasa d

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na wanke kaxa ta na tsane ta sena saka mai kadan kayan dandano dn kamshi d jajjagaggen attaruhu, albasa d tafarnuwa na sa a fridge na barshi na tsawon awa uku

  2. 2

    Se na saka a farantin gashi na kasa na tsawon minti 50

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes