Umarnin dafa abinci
- 1
Kisami danyar cittar ki, ki kankare bayan ta saiki wanke kisami cucumber kiwanke, saiki yankasu ki nika su.
- 2
Sai kitace kisa sukari ki zuba kankara kokisa a abin sanyayawa. ASHA DADI LFY
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Lemon cucumber da lemon tsami
#bestof2019. Abinshane mai dadi ana iya samasa na'a na'a amma ni bansaka ba saboda bansameta alokacin da nake bukatarta ba amma hakan ma yayi matukar dadi. Meenat Kitchen -
Lemon cucumber
Wannan lemo ne wanda a koda yaushe ina yinsa sabida dadinsa da kuma amfaninsa a jiki sannan ga saukin yi. karima's Kitchen -
-
-
-
-
Cucumber and mint leaves juice
#Ramadansadaka Wannan juice Yana da dadi musamman kayi iftar dashi Afrah's kitchen -
-
-
-
Lemon tsamiya, danyar citta da lemon zaki
Nayi amfani da ragowar lemon tsamiya da ya rage min, sai na markada lemon zaki na zuba akai ya bada dandano me dadi da ma'ana.#kanostate Khady Dharuna -
-
Lemon cucumber da danyar citta
#Lemu. Yana da matukar dadi ga amfani a jiki sannan kuma kayan da akayi amfani dashi wajan hadin duk na gargajiya ne ummusabeer -
-
Ginger drink
Abinshane mai kara lapia amma mai ulcer bai kamata yasha ba sosai saboda akwai Dan yaji da zami Wanda hakan na iya tayar da ita ulcer din. Meenat Kitchen -
Lemon cucumber da bushashshen citta(dried ginger)
Abun sha ne mai wartsake jiki,kuma mai matukar dadi da amafani ajikin dan adam💖🥂 #kanogoldenapron Maryama's kitchen -
-
-
-
-
Zobo mai kayan hadi
A gaskiya ina son zobo musamma indan yaji kayan kamshi ko yayi sanyi sosai gashi yana kara lfy sosai..#zobocontest.Shamsiya sani
-
Lemun gurji(cucumber)
Wannan lemun tanada dadi sosai kuma tana kara lfy ajiki TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Lemon abarba da beetroot
Wannan lemo ne mai dadi da amfani a jiki, ina yawan yiwa iyalina wadannan nau'in lemuka saboda kara lafiya da kariya daga shan lemuka masu illah a jikin dan Adam. Askab Kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12728802
sharhai