Sinasir

Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

Wanan girki nayishi ne domin iyali na dukk radda niyishi suna sarafa cinsa da farfisu,yaji,suga,harma sunacinsa hakanan bada kumi ba saboda sonshi da sukiyi,nayi shine domin Farincikin Family na

Sinasir

Wanan girki nayishi ne domin iyali na dukk radda niyishi suna sarafa cinsa da farfisu,yaji,suga,harma sunacinsa hakanan bada kumi ba saboda sonshi da sukiyi,nayi shine domin Farincikin Family na

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupfulawa
  2. 3 cupshinkafar towu
  3. 1 Cupnashinkafa tadafawa
  4. table spoon na yeast
  5. Table spoon na suga
  6. Tea spoon na gishiri
  7. mai
  8. 1Small Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarku najiqa shinkata ta towu, nabata awah daya,sai nadafa shikafata yargwamanati sai nahadatada wadda nijiqa ni kai an ka markadama, sai nizu nisa fulawa aciki nisa yeast nisa suga nisa gishiri ni kwaba su sosai sunkahadi da juna so sosai sai ni rufe a inna isaka bazai shiga ba sai inkai cikin rana nibashi awah biyu, daya taso sai ni yanka Albasa ni sa mai.awuta nifara dafawa in sa marfe in rufe inda yayi sai in aji agefe har nigama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes