Cooking Instructions
- 1
Ki wanke tsakinki ki zuba a kwalnda ki Dora a kan tukunya kizuba ruwa a kasance btukunyar ki Dora a wuta ta turara turan farko
- 2
Sai ki sauke ki gyara komai naki ki gyara gyada zogale ki zuba aciki Maggi komai naki dai ki zuba kijuya kisake mayardashi ya turara shikenn ki sauke ki zuba Mai ki dafa kwai ki Dora akwai Dadi nayi amfani da tsakin masara na Masa vita
- 3
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
White rice & stew with Farfesun Banda White rice & stew with Farfesun Banda
Made for Sahur #1post1hope Mom mufeedah -
-
-
#garaugaraucontest #garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa Mmn Khaleel's Kitchen
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/13566537
Comments