Tsiran nikakken nama(minced meat)

Gumel
Gumel @Gumel3905

Wannan tsiren yayi dadi sosai kamshin sa har waje 😋😋 nayi shi musamman don iyalina.

Tsiran nikakken nama(minced meat)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan tsiren yayi dadi sosai kamshin sa har waje 😋😋 nayi shi musamman don iyalina.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Nama marar kitse nikakke
  2. Kayan kamshi
  3. Sinadarin dandano
  4. Taruhu da albasa
  5. Mai
  6. Butter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A wanke nama se a nika ko a siyo nikakken se asa masa kayan hadi

  2. 2
  3. 3

    A juya sosai komai ya kama jikin naman.

  4. 4

    A yanka foil paper ake cirar naman bayan an shafa mai a tafin hannu se a murza ya danyi tsayi asa a foil paper a nade kamar alewa se a tafasa tsahon 10 minutes.

  5. 5

    Se a cire daga ruwan a bari ya huce sannan a zura tsinken tsiren a tsakiya a shafa butter a farantin gashi se a jera bayan oven yayi zafi se a saka a gasa har se yayi golden brown se a cire.

  6. 6

    Shikenan an gama se aikin ci 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes