Peper chicken

Zainab Jari(xeetertastybites)
Zainab Jari(xeetertastybites) @08165619371z
Sokoto,

#oct1strush. wannan girki yana cikin favorite abinci nah.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum ukku
  1. Kaza daya
  2. Carbage
  3. Irish kware goma
  4. Mai Kofi biyu
  5. Attarugu kwara biyar
  6. Tattasai kwara biyu
  7. Albasa daya
  8. Spices
  9. Gishiri
  10. Maggi

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki wanke kaza ki saka atunkuya ki zoba spices,maggi, gishiri kiyanka albasa kisaka sai ki barsu su tafasa minti ashiri

  2. 2

    Kiyi greating attarugu da tattasai,ki yanka Irish da carbage ki aje agefe

  3. 3

    Sai kizo ki sauke kaza idan ta tafasa ki kuma ba ruwa acikinta

  4. 4

    Ki aza pan a wuta ki saka mai sai ki soya kazar idan kika kare sai ki zoba mai acikin wani pan ki soya attarugu da tattasai ki saka spices, maggi da gishi kadan kinayi kina juyawa idan suka yi ki zoba carbage da Irish kijuya ki bashi minti goma sai ki dauka soyayyar kazarki ki zoba aciki ki juya shikenan kin Kare.....aci lfya.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Zainab Jari(xeetertastybites)
rannar
Sokoto,
Am zaynab jari by name, studying @ udus,live in skt I love cooking .........
Kara karantawa

Similar Recipes