Yanda xakiyi hadin Garin danwake me dadi

Mss Leemah's Delicacies @Leemah
Hanya mafi sauki xaki ajiyesa haryafi watanni baya komai xejima sosai insha Allah indai kin killacesa agu mekyau
Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki hadasu duka a bowl me Dan girma
- 2
Kiyamutsa su sosai sosai, seki juyesa a roba irin me marfinan seki rufe o
- 3
Dukwanda kk tashi sekidiba abinki kawia kixuba ruwa kikwaba seki nasa abinki a ruwan tafasasshe
- 4
Ga danwaken danayi dashi
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Danwake
Wannan danwake yayi dadi matuka ina yinshi sosai musamman da safe


Hadin Garin Danwake
Na Yanke Shawarar yinshi domin fatan samun Sakamako mai kyau


Hadin Garin Dan Wake
A rana ta yau da kullun muna alfahari dake @ayshat abinchi ya hada mu kuma Cookpad ya kulla zumuntaAllah ya barmana ke Ya kara miki lafia ya tsare mana ke aduk inda kike. 🥰


Danwake
#GARGAJIYA gwada wannan danwake nayishi irinna da akwai dadi sosai


Dan wake
Wannan abincin gargajiya ne da mafi yawan mutane suke so🤗#teamsokoto


Dan wake alkama da rogo da garin wake


Hadin dan wake mai dadi
Abincin arewacin nijeriya #SKG


Dan wake


Danwake
Ina kaunar Danwake sosai


Danwake da garin kuli


Danwake
Abincin gargajiya


Danwake


Danwake mai kayan lambu
#Girkidayabishiyadaya,inason danwake km yanada dadi.


Danwake
#Ramadanplanner Masha Allah


#Dan_wake contest#
#danwakecontest## Girki ne musamman na arewacin nijeriya inaso sosai cimar mahaifinace sannan ba wahala acikin sauki akeyi


Danwake
#danwakecontest .Danwake is a delicious meal that is indigenous to the people of hausa, Nigeria .It can be made in easiest way


Tuwon garin alkhama
Alkama tana da kyau a jiki shiyasa cin ta yake da kyau


Danwaken rogo
#akushidarufi


Danwake
#OMN inada ragowar garin danwake yafi 1month yau kawai na dauko nayi amfani dashi. Kuma munji dadin shi sosai


Danwake
Inasun danwake da manja


Danwake
Nakoya daga wajen mamana#rukys


Simple ɗan wake


Danwake
Iyalina suna matukar son danwake #dan-wakecontest


Dan wake
#Sokotobox


Samosa
Hanya mafi sauki nayin samosa daga maryama


Danwake
Mijinah na matukar son danwake sosai da sosai dan baiki kullum yaci danwake ba nikuma tun banaso harya koyamun cin danwake #danwakecontest


Hadin garin dan wake
Wannan hadin idan kika iya yar uwa baki ba sayen garin dan wake😁Zama ki iya yi kina saedawa #teamsokoto


Danwake(recipe 3)
Wannan shine karo na farko dana taba gwada hada danwake da kwai a ciki. Gaskiya yayi dadi sosai ga laushi da santsi.#danwakerecipecontest


Danwake
Yanada dadi sosai gashi da gardi kuma yanasa koshi#danwake


Danwake
#cdf

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13800983
sharhai (7)