Chicken pepper soup (farfesu kaza)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

#Hi Wana farfesu nayishi ne dan jin dadi iyalina

Chicken pepper soup (farfesu kaza)

#Hi Wana farfesu nayishi ne dan jin dadi iyalina

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1whole chicken
  2. 1garlic and ginger
  3. Curry and thyme
  4. Maggi
  5. 1onion
  6. 1attarugu peper
  7. 1tatase
  8. Peper soup spices

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kaza kisa maggi,curry, thyme kisa albasa ki yanka albasa ta hudu sabida dagabaya Zaacire albasa din seki zuba ruwa ki barshi ya nuna inda ya nuna sekisa grated tatase, attarugu, garlic ginger ki barshi ya kara nuna sekisa pepper soup spices da parsley seki sawke

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (5)

Similar Recipes