Roasted fish

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Kifi akwai dadi musamman in gasashi akayi

Roasted fish

Kifi akwai dadi musamman in gasashi akayi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
2 yawan abinchi
  1. Kifi
  2. Albasa
  3. Attarugu,garlic
  4. Dankalin turawa
  5. Kayan dandano da kanshi
  6. Ganyen naana, lemon tsami
  7. Carot

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Kiwanke kifinki da veniger sabida karni Sai a fere dankalin turawa a wanke

  2. 2

    Ki jajjaga kayan miyanki su garlic da attarugu da Albasa da chitta ki shafesu jikin kifin da chikinsa kibarshi sudanyi mintuna ki zubamasa kayan dandano da carrot da dankalin turawa ajiki kizubamasa Mai kadan kisa a oven yagasu

  3. 3

    In ansauke aya matsamasa lemon tsami kadan asa masa ganyen naana akai. Akaima me house enjoy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

Similar Recipes