Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki yanka awara daidai Girman da kikai so sai a soya acikin mai idan ta soyu sai a tsami a jajjaga kayan miya attarugu da tattasai a yanka albasa a aza kasko akan wuta a tarfa mai kadan sai a zuba kayan miya su dan soyu asa ruwa ba sosai ba sai a saka maggi a juya idan ta tafaso sai a qara juyawa za ki barta da dan ruwa ruwa ba sosai ba sai a juye cikin awara a juwa sai a kai baka shikenan

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
maryam maikano
maryam maikano @cook_25369665
on
zamfara
Cooking is every woman's pride
Read more

Comments

Similar Recipes