Yam Balls wid Hot Tea

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

😋😋😋

Tura

Kayan aiki

1hour
2 yawan abinchi
  1. Doya madaidaichi
  2. 3Kwai
  3. Kayan miya
  4. Kayan kamshi
  5. Sinadaran Dandano
  6. Mai kadan
  7. Albasa, salt & Sugar
  8. Madara, Milo, Sugar & Ruwan zafi

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Ki fere doya ki yankata kiwanke, sannn ki Sa atukunya ki tafasa tareda sa salt & Sugar

  2. 2

    Ki fasa egg ki gyara kayan miya tareda sa kayan kamshi ki aje agefe

  3. 3

    Ki duba Tykunyar Doyarki inyayi kisa a Collander ki tsami, saikisa a Rubber mai kyau, saiki mashing da masher, kisa maggy tareda sinadaran Dandano dakuma Kayan kamshi d kayana miya

  4. 4

    Kijuya ki molmola yadda kkson Shape in, Saiki sa salt kadan A kwan kisa Mai awuta

  5. 5

    Kifara sakawa a Kwai saiki sa amai ki soya yai Golden Brown..

  6. 6

    Haka zakiyitayi har ki gama

  7. 7

    Ki hada Tea kisha dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes