Cookies

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#cookpadval nayi wannan cookies nayi bazata dan nabawa megida na sabuda murnar zagayowar ranar masoya yaji dadi sosai

Cookies

#cookpadval nayi wannan cookies nayi bazata dan nabawa megida na sabuda murnar zagayowar ranar masoya yaji dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1awa
2 yawan abinchi
  1. 2 cupFlour
  2. cupMadara gari half
  3. cupSugar half
  4. Butter Sima's half
  5. Flavor 1 teaspoon
  6. Food color half teaspoon
  7. 1Egg

Umarnin dafa abinci

1awa
  1. 1

    Ga kayan hadina zanhada butter,sugar harse andaina jin sugar insa kwai injuya insa flavor insa flour inkwaba yakwabo sosai

  2. 2

    Zanraba kwabin gida biyu zan dauki daya insa food color injuya yadahe jikinsa

  3. 3

    Zandauko abun murji insa flour kadan indauko kwabin inmurza insa cookies cutter infidar da shape sanna inhada kwabin me pink color da fari inmurxa insa cutter nafitar.

  4. 4

    Indauko baking try injera ingasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

sharhai (3)

Asiya sunusi
Asiya sunusi @cook_29001395
Abun yin shape din nakeson aina zansamu

Similar Recipes