Kunun Aya 🍶

Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
Jigawa State

Na sadaukar da wannan recipe na Kunun Aya ga MAHAIPIYA TAH. Jin jina gare ki uwah tagari abin alfahri gare mu, haqiqa ko wace rana mu ranar kice gare mu. Allah yh saka miki da alkhairi yasa a gama lpy, Allah yh miki sakayya da gidan Aljanna keda mahaipin mu🤗Godia gare ki da tarbiyya Islamiyya da kika bamu kin dora mu kan hanya mai kyau. Jazakillah Khaiir🤝🏻

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Aya Kofi ukku
  2. Kwakwa babban kwallo
  3. Dabino leda daya
  4. Madara ta ruwa
  5. Madaran gari
  6. Ginger daidai misali
  7. Kanin fari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi amfani da Aya jiqaqqiya wanda ake kira da Aya mai nono😁sai na wanke ta tas, na yanka kwakwa tare da ginger,na bare dabino na cire kwallon na zuba Kanin fari a ciki, gashi kamar haka.

  2. 2

    Na zuba a blender na kawo madaran gari na zuba da ruwa na markada sosai, bayan yh markadu na saka abin tatan koko na tace.

  3. 3

    Na kawo madaran ruwa na zuba tare da vanilla na Kunun aya nasa na juya. Ina gamawa na juye a jug nasa a fridge saboda kada ya lalace don shi baya son zama guu ba sanyi.

  4. 4

    Gashi nan na gama 🍶🤗😁

  5. 5

    Gsky yayi dadi sosai 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu Sulaymah
Ummu Sulaymah @Sulaymah
rannar
Jigawa State
Tasty food is what I love cooking and sharing with my family and friends. Believe in yourself if I can do it you can do it better.🤗
Kara karantawa

sharhai (5)

Aisha
Aisha @aishacook
Wow thanks i try it , its so muah

Similar Recipes