Chicken cheese party

Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
Kaduna

#ramadansadaka Ga sauqi ga dandano me dadi

Chicken cheese party

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

#ramadansadaka Ga sauqi ga dandano me dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. Baking powder 1tspoon
  3. Pinch of salt
  4. Minced chicken
  5. Simas butter 2table spoon
  6. Maggi
  7. Curry and thyme
  8. Pepper and onions
  9. G/oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko asaka flour a roba me Fadi se axuba baking powder,gishiri kadan,butter ajujjuya su guri daya sannan a xuba ruwa bame yawa sosai ba a kwaba yahade jikinsa kamar kwabin meatpie

  2. 2

    Se ayanka shi asama abunda zebada round shape ayankashi

  3. 3

    Sannan axuba minced chicken a tukunya asaka Mai kadan, maggi,kayan Miya,albasa curry da thyme a soya sama sama

  4. 4

    Se a dinga diban kaxan ana xubawa cikin round shape na hadin flour,asaka ayi baking a oven for 45 minutes

  5. 5

    Idan yayi light brown a sauke,aci Dadi lafia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hadeexer Yunusa
Hadeexer Yunusa @smarty_bakes66
rannar
Kaduna
ina qaunar dafa abunci..abun alfahari na ne
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes