Kayan aiki

1hour
2 yawan abinchi
  1. 4Aya kofi
  2. Kwakwalwa
  3. Dabino
  4. Siga
  5. Flavor vanilla/ coconut
  6. Citta
  7. Kanunfari

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Da farko xaki surfa ayarki ki wanketa sannan ki xuba dabino, kwakwa, citta, kanunfari.

  2. 2

    Sannan ki kai markade ko kuma ki Nika a bilanda. Sannan ki taceh ki zuba siga, flilabo. Sai ki saka a fridge koh kuma ki saka kankara.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ceemy's Delicious
Ceemy's Delicious @ceemys_delicious
rannar
Zoo Road Kano Nigeria
my name Sumayyah Tahir Ibrahim, I live at zoo raod ja'oji, cooking,reading and research are my hobbies.
Kara karantawa

Similar Recipes