Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10minutes
  1. Titus fish
  2. Tumaturi
  3. Ginger
  4. Garlic
  5. Onions
  6. Gishiri
  7. Maggi
  8. Onga

Umarnin dafa abinci

10minutes
  1. 1

    Zaki wanke kifi ki ajeye a gefe

  2. 2

    Sannan ki soya veggies dinki ki rage wuta kisa kifinki yayi minti kadan se ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zainab Sulaiman
rannar

sharhai

Similar Recipes