Kayan aiki

min 5mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kankana (kwata)
  2. Madara 1 ta ruwa (peak milk)
  3. Zuma cokali 2

Umarnin dafa abinci

min 5mintuna
  1. 1

    Da farko za'a samu kankana a yanka shi qanana sai a sa a blender a zuba madara da zuma sai a niƙa shi har yayi laushi shi kenan Angama sai zuba a mazubi a sa a fridge yayi sanyi. Bayan yayi sanyi sai asa a kofi Asha lfy

  2. 2

    Shi wannan smoothie din ba'a tacewa yana da matukar daɗi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ruqayyah Anchau
Ruqayyah Anchau @anchau_cooks
rannar
Kaduna
Welcome to my world of cooking ❤️😍😘💕♥️
Kara karantawa

Similar Recipes