Pounded yam and egusi soup

Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
Katsina State

#Cookeverypart #worldfoodday Happy Friday 🥰

Tura

Kayan aiki

2hrs
7 yawan abinchi
  1. Doya babba daya da rabi
  2. 2 cupsagushi
  3. Alayyahu
  4. Bitter leaf (shuwaka)
  5. Water leaf
  6. Kpomo (ganda)
  7. Manja
  8. Busashen kifi
  9. Nama, da yan ciki
  10. Kayan miya a markada
  11. Magi, gishiri,spices,albasa

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    A fere doya a yanka a dafa Idan ta dahu asa turmi a daka Ana Yi ana sa ruwan zafi kadan wurin dakan. Sai a mulmula asa leda.

  2. 2

    Miyar Kuma zaa fara dafa nama da spices da albasa idan ya dahu a sauke a Dora markaden kayan miya su dahu

  3. 3

    Sann asa magi da manja sai asa busashen kifi already dama na dafa kpomo dina sai na yanka na zuba na kara wanke bitter leaf nasa sai alayyahu nasa rabi na aje rabi sai karshe

  4. 4

    Egusi na zuba manja na mulmula shi na jefa na zuba manja na karasa zuba sauran alayyahu na sauke.

  5. 5
  6. 6

    Done✅

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummouh Muhammad
Ummouh Muhammad @Cookhafsat2017
rannar
Katsina State

Similar Recipes