Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Madara ta ruwa
  3. Sugar
  4. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kankana sai ki bare bayanta ki zuba a blender kisa ruwa sai ki markada

  2. 2

    Zaki sami roba sai ki tace juice dinki aciki sai kisa sugar da madara da flavour aciki sai ki juya kisa a fridge yayi sanyi sai a sha da iyali

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai (2)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Healthy drink perfect for the weather 😍

Similar Recipes