Kayan aiki

  1. Wake
  2. Mangyada
  3. Tattase, attaruhu, da albasa
  4. Maggi
  5. Sinadaran dandano
  6. Curry
  7. Thyme/ optional
  8. Soyayyen manja
  9. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki auno wakenki ki jiqashi, seki kirba a turmi, idan hancin waken ya fiffita seki juye a roba.

  2. 2

    Seki wanke waken tas har se kin cire hancin

  3. 3

    Zaki dauko tattase da attaruhu da albasa dakika wanke ki zuba a kan waken se ki markada.

  4. 4

    Seki dauko muciya ko ludayi ki buga, daganan se ki saka maggi, kayan dandano, thyme, curry ki juya. Daga nan seki dauko mangyada kizuba kadan acikin kullin.

  5. 5

    Zaki dauko leda daganan seki na zuba kullin aciki daidai girma dakikeso

  6. 6

    Daganan sekisa daura tukunya da ruwa aciki seki sassaka ledodin ki rufe

  7. 7

    Zaki barshi a kan wuta na wani lokaci harse yanuna

  8. 8

    Daganan se ki bude ledar.. Seki saka a plate kizuba soyayyen manja da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim
Amina Ibrahim @meenah_HomeV
rannar

Similar Recipes