Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Fulawa kufi
  2. 1/2Madara rabin kofi
  3. 1Kwai
  4. Sugar cokali biyu babba
  5. Butter cokali daya babba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba duka kayan hadin acikin blender sai ki markada

  2. 2

    Zaki daura kasko akan wuta kisa wuta kadan

  3. 3

    Sai ki shafa mai aciki sai ki zuba kullun aciki sai ki gasa idan yayi sai ki juya haka zaki yi ta yi har ki gama, zaki iya ci a haka koda nutella

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aysher Babangida (Ayshert Cuisines)
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes