Gwaben kamzo zogale da kayan lambu

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#GARGAJIYA Na hada wannan girkin ne anatayin kwalama domin ya kasance abincin rabarmu kuma ya kayatar da iyali na sunji matukar dadinshi.

Gwaben kamzo zogale da kayan lambu

#GARGAJIYA Na hada wannan girkin ne anatayin kwalama domin ya kasance abincin rabarmu kuma ya kayatar da iyali na sunji matukar dadinshi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Cikin dakika 30mintuna
Mutum hudu 4 yawan abinchi
  1. Kamzo dai dai gwargado
  2. Latas kadan
  3. Zogale cikun hannu biyu
  4. 2Tumatir manya
  5. 1Albasa madaidaiciya
  6. 2Tarugu
  7. 10Kuli kuli guda
  8. 5Daddawa
  9. Yaji (tanka)
  10. Magi yadda zaiyi dandano

Umarnin dafa abinci

Cikin dakika 30mintuna
  1. 1

    Da farko na daka kamzo na rege shi nasa ruwan dumi na barshi ya jika

  2. 2

    Sannan na wanke latas na yanke nakuma kara wankewa daga baya

  3. 3

    Na daka kuli da tanka da kuma magi dai dai bukata

  4. 4

    Na wanke tumatir tarugu da albasa sannan kuma na yanka su

  5. 5

    Na kara wanke zogale itama na aje a gefe

  6. 6

    Daga karshe na matse kazo na na zuba latas,kayan tumatir da kuma zogale da kuli na kara barbada magi star na har mutse muka cenye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar

Similar Recipes