Umarnin dafa abinci
- 1
Ki jika shinkafa ki ta kwana da safe ki wanke ki sa daffa fiyar shinkafa kadan a chiki kisa albasa ki Kai Nika in an kawo Miki daga Nika kisa yeast yayi 1hour sekisa sugar se kiyan peas da carrot kisa a chiki
- 2
Kisa Mai a tanda ki Fara soyawa
- 3
Se ki hada kayan miya kiyi grinding in kin Gama se ki sa soya manja ki zuba kayan miyan a chiki
- 4
In kayan miyan sun soyu se kisa gyada da alaihu a chiki
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Wainar semovita da miyar taushe
Maigida na yana son waina.ko da miyar koda kulikuli shi yasa nake qoqarin yinta a gidana Ummu Khausar Kitchen -
-
-
-
-
Tuwon Shinkafa da Miyan Taushe
Na girkashi ne saboda Ina matuqar son miyan taushe gashi axumi ne yayi dadi gsky Ummy Alqaly -
-
-
Special waina masa
#special waina masawannan waina badai dadibakuma ita waina kyanta karin kumallo Sarari yummy treat -
-
-
-
-
Miyar Makani
Nasan da yawa zasuyi mamaki in sukaji miyar makani, to tanada dadi sosai#Girkidayabishiyadaya. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
-
-
-
Sinasir da miyar wake
Ina matuqar qaunar sinasir mussaman wannan karon da nayishi d miya ta mussaman abin ba'a magana. Taste De Excellent -
-
-
Wayna da miyar taushe
abincinmu na gargajiya karma da safe akwai Darin Karin kumallo #repyourstate. hadiza said lawan -
-
-
-
-
-
Healthy shrimp sauce
Wawooooo wanan shine ba'aba yaro ma quiya ,zakajishi da jalof ko taliya ko doya ko shinkafa💃💃💃naqirqirishine kuma masha Allah yayi dadi Umma Ruman
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16050939
sharhai (2)