Spaghetti da Miya

Zara'u Bappale Gwani
Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921

Na tashi ne, sai na rasa mizan dafa kawai na yanke shawaran na dafa spaghetti da miya.

Spaghetti da Miya

Na tashi ne, sai na rasa mizan dafa kawai na yanke shawaran na dafa spaghetti da miya.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 min
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

30 min
  1. 1

    Da fari Zaki daura ruwa a tukunya idon y tafasa saiki dan zuba oil kadan da salt. Saiki zuba spak a ciki kidan juya ki rufe yyi 10 min saiki sauke ki tashe

  2. 2

    Ki zuba mai saiki yanka albasa a ciki kidan jujjuya. Saiki zuba kayan miya kisa kayan kamshi saiki bari ta soyu harsai ruwan y tsotse. Saiki fasa magi kisa da salt kadan ki juya kisa kifi bayan wani dan lokaci saiki sauke, shi kenan ta kammala saura ci da spaghetti.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zara'u Bappale Gwani
Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921
rannar

Similar Recipes