Pancake

Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
kano

#CDF wannan pancakes na musammanne yanada dadi ga laushi

Pancake

#CDF wannan pancakes na musammanne yanada dadi ga laushi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hrs
4 zuwa 5 yawan abinchi
  1. 4Fulawa kofi
  2. Suga cokali 12
  3. 1Madara kofi
  4. 4Kwai guda
  5. 1/3 cupButter
  6. Baking powder cokali 1
  7. Vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

1 hrs
  1. 1

    Ga kayan hadin

  2. 2

    Dafarko za a hada duka dry ingredient din kamar haka fulawa sugar da baking powder sai a juya

  3. 3

    Sannan sai a kawo egg yolk da nakakkiyar butter azuba da madara

  4. 4

    Sannan asa flavor sai ajuya sosai ya hade jikinsa a ajiye a gefe

  5. 5

    Sai a dakko egg white din asa suga asa flavor kadan asa mixer a bugashi sosai har sai ya tashi

  6. 6

    Sannan sai a dakko waccan hadin da kwan a hada guri daya a juya shikenan sai suya

  7. 7

    Sai a dora kasko a wuta ashafa butter kadan sai a debo kullin a zuba idan yayi sai a juya daya bangaren shikenan

  8. 8

    Done!!

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Amzee’s kitchen
Amzee’s kitchen @zainabkabir52
rannar
kano

Similar Recipes