Liyafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

25mintuna
2 yawan abinchi
  1. Flour cup hudu
  2. Butter daya
  3. Sugar cup daya
  4. Baking powder tspn
  5. Ruwa dai dai

Umarnin dafa abinci

25mintuna
  1. 1

    Da farko zaki sa flour ki a kwano sai ki zuba butter sugar da kuma baking powder

  2. 2

    Sai ki juya sai ki kawo ruwa ki zuba dai dai yadda zai hade jikin sa

  3. 3

    Har sai yayi miki color da kikeson, sai a ci dadi lafiya

  4. 4

    Sai ki murza flour da rolling pin ki yayyanka da pizza cutter atsaye sai a soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryoji Bakery& More
Maryoji Bakery& More @cook_36503820
rannar

sharhai

Similar Recipes