Funkaso da miyar taushe

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Abincin gargajiya yana da dadi sosai #skg

Tura

Kayan aiki

2hrs
4 yawan abinchi
  1. Fulawa kofi 3 da grain alkama kofi 1
  2. Yest 1tblsp
  3. 1 tspGishiri
  4. Ruwa na kwabawa
  5. Miya
  6. Kabewa
  7. Alaiyyahu
  8. Kayan miya
  9. Nama
  10. Mai,dandano
  11. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Dafarko na tankade fulawana nasa yest aciki na kwaba da ruwan dumi narufe nabarshi yatashi

  2. 2

    Bayan yatashi nadora mai awuta nasoyashi kamar haka

  3. 3

    Nagyara Kayan miya na markada’ na gyara kabewana nayanka kanana nazuba atukunya nazuba namana akai da albasa da kayan kamshi dandano da gishiri nabari yadahu

  4. 4

    Bayan yadahu nawashe kabewan na markada a blender sai nazuba Kayan miyana acikin naman nakawo mai nazuba sannan nabarshi ruwan ya tsotse

  5. 5

    Sai namayar da kabewana ciki nasa dandado da Kayan kamshi najuya nabarshi yakarasa dahuwa daga kashe nazuba alaiyahu shikenan

  6. 6

    Za’ a iya cin wannan minyan da tuwo,masa,sinasir,alkubus

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

sharhai (4)

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
girkin nan yayi kyau ga kuma ,measurement ga bayani dadlla dalla 🤝🏼👍🏼

Similar Recipes