Funkaso da miyar taushe

Maryoji Bakery& More
Maryoji Bakery& More @cook_36503820

#SKG Funkaso abincin gargajiya ne na hausawa da ake hadawa da fulawa da kuma alkama

Funkaso da miyar taushe

#SKG Funkaso abincin gargajiya ne na hausawa da ake hadawa da fulawa da kuma alkama

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa Daya
5 yawan abinchi
  1. Fulawa cup 1
  2. Garin alkama cup 3
  3. Yist chokali 1
  4. Sga chokali 1
  5. Gishiri kadan
  6. Ruwan dumi
  7. Mangyada na soyawa

Umarnin dafa abinci

Awa Daya
  1. 1

    Da farko zaki tankade garin alkamar ki ki zuba a cikin tsaftataccen mazubi sai ki kawo fulawa ita ma ki zuba a ciki ki gauraya

  2. 2

    Sai ki kawo yist din ki ki zuba ki kawo siga ki zuba da gishiri

  3. 3

    Sai ki zuba ruwan dumin ki kwaba ruwan dai dai yadda zai isa kar yayi yawa sabida idan ruwa yayi yawa zai sha mai

  4. 4

    Daga nan sai ki rufe ki sa shi a waje me dumi yayi minti talatin

  5. 5

    Idan ya tashi sai ki dura kasko a kan wuta yayi zafi

  6. 6

    Zaki samu koko ko mara idan kin debo sai kisa a kai Moyi bula kisa a mai har Sia yayi ka sai a kwashe

  7. 7

    A ci da miyar taushe

    #SKG

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryoji Bakery& More
Maryoji Bakery& More @cook_36503820
rannar

sharhai (4)

Similar Recipes