Tura

Kayan aiki

2hrs
2 yawan abinchi
  1. Wake kofi 3
  2. Kwai 3
  3. Attaruhu, 5
  4. albasa, 2
  5. tattasai 5
  6. Kayan kamshi
  7. Maggi
  8. Manja
  9. farin mai
  10. Leda fara

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Farko xaki gyara wake ki surfa shivsannan kiwanke ki cire dusar saiki sa attaruhu da albasa da tattasai kikai markade ko ki markada a blender baa cika ruwa.

  2. 2

    In anmarkada saikisa maggi da manja da farin mai badayawa ba kadan ki juya sosai xaki iyasa farin maggi d jan onga da gishiri kijuya sai ki samu farar leda ki kukkula aciki

  3. 3

    Sannan ki xubata acikin ruwanki dakika riga kika dora yai xafi sosai ko yatafasa shikenan ki rufe har ta dawu.

  4. 4

    Inkuma ruwa yai saiki sa rariya ki tace ruwan yai kasa shikuma kullin yana cikin rariyar. 🙌

  5. 5

    Note:
    In kullin alalarki yai kauri sosai to saiki xuba ruwan xafi yadda kikeson kaurin.

  6. 6

    Sannan nafasa kwai naxuba akai na jujjuya har ta soyu na sauke.

  7. 7

    Sai miyar kwai ita nayi amfani da sauran miyata ne na yanka albasa dadan yawa na xuba akan miyar na dankara ruwa albasar tai laushi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes