Naman rebo ragon layya

BABA SHEHU HAUWAU
BABA SHEHU HAUWAU @Hauwerh
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mint and abov
1 yawan abinchi
  1. Rebo rago
  2. Yajin nama
  3. Gishiri

Umarnin dafa abinci

40mint and abov
  1. 1

    Xaki dauko rebon ragon ki kisaka a oven kibashi 40mnt sbd ni nawa dama gasashena

  2. 2

    Tunda na layyana kisaka gishinki kadan bayan kinsaka gishiri sai ki barshi acikin oven yayai 40mnt

  3. 3

    Bayan ya gasu saikiyi saka a plat ki saka yajin nama aci lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
BABA SHEHU HAUWAU
rannar

sharhai (10)

Similar Recipes