Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 1 1/2Fulawa
  2. Yeast 1 teaspoon
  3. Maggi 2
  4. Kuli kuli
  5. Yaji
  6. Mai
  7. Cucumber 1
  8. Tumatur 5
  9. Albasa 3
  10. Kwai 2
  11. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fara kwaba fulawa da yeast gishiri magi da ruwa dough din kamar zakiyi doughnut amma yafi na doughnut laushi sosai sai ki rufeshi ya tashi

  2. 2

    Bayan yatashi sai ki barbada fulawa inda zaki murzashi sai ki murzashi yayi fadi sannan kisakashi a fan ki gasa

  3. 3

    Bayan ke gasa sai ki yankashi yanda kikeso sai ki rufeshi dan kar ya bushe

  4. 4

    Sai ki daka kuli kulinki da yaji magi sannan ki dafa kwai ki yanka kabeji albasa tumatur cucumber da kuma kwan da kika dafa sai ki soya mai in zakici sai ki hada kayan tare da gurasarki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes