Pie din nama da kayan lambu

ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen

#pie... Yayi dadi sosai ku jaraba

Pie din nama da kayan lambu

#pie... Yayi dadi sosai ku jaraba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hr 1 30min
4 yawan abinchi
  1. Nama Rabin kilo
  2. Carrot da albasa da tarugu da kayan dandano
  3. Flour cup 3
  4. 1Simas
  5. 2Egg
  6. 1 tspGishiri
  7. 1 tspBaking powder
  8. Ruwa babban cokali 3

Umarnin dafa abinci

hr 1 30min
  1. 1

    Farko a gyara nama a yanka kanana a dafa, ko a dafa sai a daka shi

  2. 2

    Sannan a gyara carrot da albasa da tarugu a yanka su sai a hada da naman a soya su sama sama asa kayan kamshi da dandano

  3. 3

    Sai a hada flour da simas da kwai da gishiri da baking powder a murje su sosai, sai asa ruwa Don ya hade jikin shi,,, idan bai hade ba a kara ruwa cokali daya

  4. 4

    Sannan azo a rika diba Ana murzawa a zuba hadin nama a rufe a danne da cokali mai yatsu, sai a jera a farantin gashi a gasa

  5. 5

    Idan ya gashi sai a ci da lemu, shayi ko haka nan ma

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ZeeBDeen
ZeeBDeen @ZeeBDeen
rannar

Similar Recipes