Abin sha na kwakwa da dabino

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Wannan abinsha akwai matuqar dadi ga kuma amfani sosai da sosai a jikin mace😉😉😉😉😉

Abin sha na kwakwa da dabino

Wannan abinsha akwai matuqar dadi ga kuma amfani sosai da sosai a jikin mace😉😉😉😉😉

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwakwa guda daya
  2. 20Dabino guda
  3. Madara ta ruwa guda biyu
  4. Sukari rabin kofi
  5. Qanqara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba kwakwa da dabino a cikin blender sai a markada yayi laushi

  2. 2

    A tace sosai a zuba madara akai, a zuba sukari a juya sai a kawo qanqara a zuba

  3. 3

    Asha lapia🤤🤤🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Domin karin lafiyar aure a tanadi wannan 😎

Similar Recipes