Sandar Buhari/Bulalan Malama/Mukullin Banki

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan
R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
Samaru Zaria,Kaduna

Wannan Yana da ga cikin abubuwan taba kalashe na hausawa,Yana da di sosai. Zaki iya yima yara ,sudinga zuwa dashi makaranta.

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
15 yawan abinchi
  1. Rogo Rabin tiya
  2. Ruwa
  3. Sukari 3/4 na kofi
  4. Fresh, (orange ko Mango ko Strawberry)
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Dafarko Zaki Kai rogonki Nika,Inka Niko,ki tankadeshi sai ki Zuba sugar da fresh ki motsa.

  2. 2

    Ki Zuba ruwa kofi biyu da Rabin ko uku a tukunya ki Dora a wuta ya tafasa.bayan ya tafasa

  3. 3

    Kitabbatar ki Zuba garinki ababban mazubi,ki Dauko kofi kina Zuba ruwa zafin Nan kadan kadan

  4. 4

    Kina juyawa da mucciya,harsai Kinga ya hade,sai ki sa hannu ki hade shi sosai.

  5. 5

    Ba a cikas ruwa,kuma kar yayi karfi,zakiga Yana Dan Danko a hannunki.shi kenan sai kirufe.

  6. 6

    NOTE: Ba a sauke ruwan zafi,Yana kan wutar Ake diba kadan kadan kar Azo acika ruwa

  7. 7

    Sannan kikarki barshi Yana Shan iska sbd karya bushe ya karye karfin soyawa arufe..

  8. 8

    Sannan karki barshi yayi over soyuwa,sbd in kin kwashi Yana Kara soya kansa akasa.

  9. 9

    Sai kidauko tray kina mulmula dogo,sai ki hade bakin gida biyu ki lankwasa yayi style ko kibarshi dogo dogo.

  10. 10

    Sai kisa Mai yayi zafi sosai,sannan afara suya,sai bangare daya yayi sannan Zaki juya dayan bangaran sabon gudun karyewa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

R@shows Cuisine
R@shows Cuisine @rashows_5946
rannar
Samaru Zaria,Kaduna

Similar Recipes

More Recommended Recipes