Brown fried rice

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

#jumaakadai wannan shinkafar dadinta ba a magana. Ta sha bamban da duk wasu nau'ukan dafa shinkafa. Ku gwada za ku gode min.

Brown fried rice

Masu dafa abinci 9 suna shirin yin wannan

#jumaakadai wannan shinkafar dadinta ba a magana. Ta sha bamban da duk wasu nau'ukan dafa shinkafa. Ku gwada za ku gode min.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. 2 cupsDafaffiyar shinkafa
  2. 1/2 cupNikakken nama
  3. Ginger and garlic paste 1/2 tablespoon
  4. 1tablespoon dark soy sauce
  5. Seasoning to taste
  6. 1/2 cupvegetable oil
  7. 1/2onion
  8. 4scotch bonnets
  9. 1teaspoon curry powder
  10. 1 cupwater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za ki dauko nikakken namanki mai tsafta, sai ki zuba a pan, ki zuba ginger and garlic paste, seasoning, curry, albasa, da kuma jajjagen tarugu ki yi ta juyawa bayan sun hade sannan ki rufe.

  2. 2

    Idan ya fara fidda ruwa sai ki zuba vegetable oil ki jujjuya ki ci gaba da soyawa har sai ya yi taushi sosai.

  3. 3

    Sai ki zuba shinkafa wadda kika dafa amma kar ta dafe sosai, ki jujjuya.

  4. 4

    Ki zuba dark soy sauce, idan yanda na fada din bai miki duhu sosai ba sai ki dan kara kadan

  5. 5

    Ki ci gaba da jujjuya su har sai ya hade sannan ki yayyafa ruwa a kai ki rufe na minti bakwai.

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes