Kubewa cikin bulawa

Saadathadejia @cook_37782870
#ckskubewa cikin bulawa Na taba ganin girkinne a Facebook shine nayi kokarin gwadawa nima zai Kara lfy da kuzari yanda ya kamata
Kubewa cikin bulawa
#ckskubewa cikin bulawa Na taba ganin girkinne a Facebook shine nayi kokarin gwadawa nima zai Kara lfy da kuzari yanda ya kamata
Umarnin dafa abinci
- 1
Na wanke kubewata na yannaka ta da dan girmanta kadan
- 2
Na samu flour da dan sa sinadarin dandano da curry kadan na dama na kawo yankekken kubewar nan na zuba na juya sai na Dora Mai a huta yayi zafi sai na soya
Similar Recipes
-
Dafadukan cous cous mai taliya da ganyen Ogun
Wannan hadin na kara lfy ,sannan tana Kara jini a jiki, da kuzari Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Nama a cikin dankalin hausa
Ina duba cookpad sai kawai naganshi,kuma da nayi yayimin dadi sosai.mai gidana yanata santi😋.tnks @hafs kitchen😘 zahids cuisine -
Shinkafa da nikakken nama
#OMN nayi Samosa sai sauran nama ya rage, na ajiye yana ta zama a freezer shine nace de gara nayi amfani da shi Allah zai ban wani idan na tashi yin wani Samosa din. Yar Mama -
Tuwon masara da miyar busasshiyar kubewa
#Sahurrecipecontest# tuwo na daya daga cikin,abincin gargajiya da nake so,shiyasa na yanke shawarar yi a lokacin *Sahur* Salwise's Kitchen -
Tuwon semo miyar kubewa danya
Na Dade banyi me talge ba se yau nace bara nayi.Nayi da danyawa saboda na kaiwa in-law na. Ummu Aayan -
-
Dambu
Dambu akwai dadi, kuma yana da sinadaran Karin lfy yana Kara jini sosai da kuzari. Iyalina suna sonshi sosai😋😋😋 nima Ina sonshi. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
Tuwon shinkafa miya danyen kubewa
Inason tuwo Amma baina baina..Amma mr H yanason tuwo sosai zai iya ci yau yaci gobe yaci jibi😄Yayi tafiya Da zai dawo nace mai zan Dafa Masa yace tuwon shinkafa miya danyen kubewa😅 Zarah Modibbo -
-
-
Dan wake
#teamsokoto Wannan girkin yanada matukar dadi….Nayi shine saboda yara naso abun wake ga yanda suke kiranshi 😅😅😅😅😅 Mrs Mubarak -
-
Marinate din kaza kafin gashi
Wannan hadin zai baki damar marinate din kazarki kafin ki gasata Kuma zakiji dadinta yanda ya Kamata Meenat Kitchen -
-
-
-
-
-
Miyar kubewa danya Mara manja
Oga badon kubewa danya shiyasa nake sarrafata ta hanyoyi da dama,ba manja ammafa munji dadinta Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Tuwon shinkafa da miyar kubewa danya
Inason tuwo misamman na shinkafa, inason yin sahur dashi SBD rike ciki#sahurrecipecontesrAyshert maiturare
-
-
-
-
-
Miyar kubewa danya
#CKSNa kuma dawowa da wata miyar kubewar sadoda Ina San tuwo miyar yauki za kuyi ta ganin mabanbanta recipe na miyar yauki daga gareni Ummu Aayan -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16602269
sharhai (3)