Kayan aiki

Mutane 2 yawan abinchi
  1. Cat fish
  2. Fish spice
  3. Maggi da gishiri
  4. Paprika
  5. Masoro
  6. Cumin
  7. Ginger
  8. Garlic
  9. Attarugu
  10. Green paper
  11. Albasa
  12. Lemon tsami
  13. Mai
  14. Thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kifinki tasa da lemon tsami

  2. 2

    Se ki samu mangyadan ki kisa kayan qanshi da na lissafo duka

  3. 3

    Se ki jajjaga attarugu da garlic ki hada ki jujjuya ki shafe a jikin kifin se ki nannade kifin a foil paper kisa a oven ki gasa

  4. 4

    Kiyi sauce da su idan kifin ya gasu ki zuba akai🤤

  5. 5

    Se ki yayyanka albasa da dan attarugu da tattasai da green paper

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

@M-raah's Kitchen
@M-raah's Kitchen @cook_13834336
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes