Miyar wake da tuwon shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1darabi
1 yawan abinchi
  1. Wake cup 2
  2. Maggi
  3. Manja/mangyada
  4. Kayan miya
  5. Kayan kamshi
  6. Busassankifi
  7. Maggi

Umarnin dafa abinci

1darabi
  1. 1

    Zaki sirfa wakenki ki wanke bayan kin wanke zaki yi greting kayan miyanki

  2. 2

    Bayan nann kiyanka albasa kizuba a tukunya ki kawo kayan miyanki ki zuba su soyo ki kawo busassankifi ki zuba ki tsayar d ruwa ki kawo wakenki ki zuba

  3. 3

    Ki rufe ki zuba kayan kamshiki d maggi ki rufe shikenn kinarshi ya nuna ki sauke ki tuka tuwonki kici dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes