Macaroni da plantain

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

#lunchBox wannan girkin Baffah (son) baya taba gajia dashi duk abunda Zaki saka Mai idan ba wannan bane tho saiya dawo dashi har mamaki yake bani...

Macaroni da plantain

#lunchBox wannan girkin Baffah (son) baya taba gajia dashi duk abunda Zaki saka Mai idan ba wannan bane tho saiya dawo dashi har mamaki yake bani...

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Macaroni
  2. Plantain
  3. Mai
  4. Gishiri
  5. Ruwa masu kyau

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki daukho macaroni ki saka idan ruwa sunyi zafi saiki saka gishiri kadan idan tayi saiki sauke ki wanke da ruwa ki tsanar da ita

  2. 2

    Zaki wanke plantain sannan ki yanka saiki saka Mai idan yayi zafi saiki saka plantain idan tayi yanda kike so saiki sauke

  3. 3

    Zaki iya Chita da Miya kho madara 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes