Tura

Kayan aiki

30mnts
1 serving
  1. Taliya guda daya
  2. Manja
  3. Yaji
  4. Maggi
  5. Salad tumatur albasa cucumber

Umarnin dafa abinci

30mnts
  1. 1

    Kixuba ruwa a tukunya
    Idan y tafasa kixuba taliyarki
    Ki rufe

  2. 2

    Idan t dahu ki tace kixuba a plate

  3. 3

    Kisoya manja ki yanka su salad
    Kixuba maggi d yaji akan tali yar shkn

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenarh kitchen nd more
Meenarh kitchen nd more @cook_29061611
rannar
Zaria, Kaduna, Nigeria
Proud to be a chef 👩🏻‍🍳 cooking and baking ix my passion 💯I love creating recipes
Kara karantawa

sharhai (2)

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
@cook_29061611 wayyo taliya ta shigan min rai barin na yajin ya salam

Similar Recipes