Salsa

Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
Kano State

Mutanen Cookpad nayi kewarku sosai da fatan duk kuna lpy🥰🥰 wannan salsa recipe akwai dadi mutum zaici tare da Kowanne irin abinci ko Kuma tortilla bread Wanda aka soya

Salsa

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Mutanen Cookpad nayi kewarku sosai da fatan duk kuna lpy🥰🥰 wannan salsa recipe akwai dadi mutum zaici tare da Kowanne irin abinci ko Kuma tortilla bread Wanda aka soya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A yanka timatir,Albasa,cucumber a kwano guda daya

  2. 2

    A kawo gishiri a saka akai sai a kawo ruwan lemon tsami a saka akai

  3. 3

    A jujjuya Komai ya hade shikenan an kammala aci dadi lpy🤤🤤🤤🤤

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes