Ingredients

  1. Cous cous
  2. Cous cous
  3. Ruwa
  4. Ruwa
  5. Mai
  6. Mai
  7. Maggi
  8. Maggi
  9. Kayan miya
  10. Kayan miya
  11. Kifi
  12. Kifi
  13. Carrot
  14. Carrot

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba cous cous dinki a roba kisa saka mai da maggi ki zuba ruwa kamar kofi daya idan leda daya zaki dafa ki yanka carrot dinki ki zuba ciki ki juya

  2. 2

    Sai ki samu abun tace shinkafa ki zuba shi ciki ki sldaura ruwa akan tukunya ki aza abun tace shinkafar ki kunna wuta ki daura tukunya wanan turirin ruwan shi zai dafa miki shi idan kin duba yayi sai ki sauke

  3. 3

    Ki gyara kayan miya ki markada ki sa mai a pan ki soya su kisa maggi da kayan kamshi ki dafa kifi da maggi da kayan kamshi ki zuba idan miyar ta kusa soyuwa ki barshi minti hudu zuwa biyar sai ki sauke

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
on
Katsina

Similar Recipes