Cooking Instructions
- 1
Zaki cire gashin dake jikin fara,ki tafasa ruwan zafi ki zuba akai,sai ki shanya ta ga rana for 30min
- 2
Sai ki Dora pan a wuta ki barshi yayi zafi sosai,sai ki zuba farar a ciki,kiyita juyawa har ruwan da ke jikin farar ya tsane
- 3
Idan kika taba kikaji ta tsane,jikin ta kuma babu alamun ruwa akai sai ki sauke farar
- 4
Ki zuba farar a bowl,ki saka mai,yaji,maggi,gishiri,albasa,tarugu
- 5
Sai ki juyata/motsa
Similar Recipes

Romon ganda
Akwai sauki sann Yana da dadi.


Dan wake


Awara & Kosai


Farfesun kaza
#kitchenhontchallenge


Romon kayan ciki
Baya bukatan Kaya da yawa


Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi


Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious


Dafa dukan manja d taliya
Ummi Abubakar sokoto state..


Onion Rice
#kano


Gashashan naman rago


Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai


Danbun shinkafa
#sokoto state.


Kosai


Soyayyan bread
#3006 Yana da saukin yi Kuma da dadi


Dambu mai hadin kayan lambu
girki daga mrs jarmeel kitchen


Yamballs
Yummy


Potato pancake


Wainar gero


Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens


Kwadon zogala


Danwaken wake da Rogo
Ummi Abubakar #sokoto state


Soyayyiyar indomie da kwai


#garaugaraucontest
garau garau abinci ne mai matukar dadi Kuma abin sha'awane a qasar hausa


Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO


Stir-fried macaroni


Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food


Jollof rice da kayan ciki
#sokotostate.


Namaaa
I enjoy trying new recipes #3006


Simple fried rise
#Friedricerecipecontest


Special macaroni
#jigawa

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7254489
Comments